速報APP / 音樂與音效 / Riba da Rashawa-Sheikh Jafar

Riba da Rashawa-Sheikh Jafar

價格:免費

更新日期:2018-11-30

檔案大小:因裝置而異

目前版本:1.0

版本需求:Android 因裝置而異

官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com

Email:https://rawgit.com/Zaidjaz/5dae1b4959ad5454d228c32187e8bf9e/raw/9046c24dadf0148acb0d173f3f9600e86910346d/gistfile1.txt

Riba da Rashawa-Sheikh Jafar(圖1)-速報App

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Riba da Rashawa-Sheikh Jafar(圖2)-速報App

Wanna application mai suna Riba da Rashawa-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Riba da Rashawa da ma wasu wa'azozin.

Riba da Rashawa-Sheikh Jafar(圖3)-速報App

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Riba da Rashawa-Sheikh Jafar(圖4)-速報App

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Riba da Rashawa-Sheikh Jafar(圖5)-速報App

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Riba da Rashawa-Sheikh Jafar(圖6)-速報App

Riba da Rashawa-Sheikh Jafar(圖7)-速報App